Home Blog
Garba Shehu: Buhari Ya Kasance Shugaba Mai Gaskiya da Tausayin Talaka
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kasance mutum mai gaskiya da amana da tausayin talakawa.Mai magana da yawunsa, Garba Shehu, ne ya bayyana hakan...
Zargin Ta’addanci: Shugaban Karamar Hukumar Yagba da ‘Yan Banga na Neman...
Ardon masarautar Yagba ta yamma dake Jihar Kogi Ardo Babuga Mairali, ya koka game da yadda shugaban karamar hukumar Yagba ta yamma, Hon. Tosin...
Jihar Neja: Gobara Ta Kona Kayayyakin Miliyoyin Naira
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ya aika da saƙonsa na jaje zuwa ga mazauna da masu shaguna da annobar gobara ta faɗa musu a...
2027: Ecowas za ta Samar da Kuɗin Bai-Ɗaya
Ƙungiyar ci gaban tattalin arziƙin yankin Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta ƙara zabura domin tabbatar da samar da kuɗi na bai-ɗaya a tsakanin ƙasashenta...
Inganta Hanyoyin Karkara: Bankin Duniya Da Gwamnatin Najeriya Za Su Kashe...
Gwamnatin Najeriya tare da haɗin gwiwar bankin duniya sun kasafta dala miliyan 600 domin faɗaɗa hanyoyin karkara a ƙarƙashin zagaye na biyu na shirin...
Yaki Da Dabi’un Cin Zarafin Mata A Najeriya Da Yadda Kwalliya...
Ranar 25 ga watan Nuwabar kowace Shekara ce majalisar dinkin duniya ta ware a matsayin ranar gangamin yaki da cin zarafin mata da 'ya'ya...
Hamɓarar Da Gwmanatin Assad: Al’ummar Syria Na Bikin Murna
Dubun dubatar ƴan Syria sun yi dandazo a Damascas, babban birnin ƙasar da sauran birane domin bikin murnar hamɓarrar da gwamnatin Shugaba Bashar al-Assad,...
FIFA Ta Kare Matsayar Ta Ta Goyon Bayan Sa’udiyya
Shugaban Hukumar FA ta ce babu wani abin ta da hankali cikin kare matakinta na goyon bayan buƙatar Saudiyya na karɓar baƙuncin Kofin Duniya...
Beli: Kotu Ta Bayar Da Yahaya Bello Kan Kudi Naira Miliyan...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kuɗi naira miliyan 500.A zaman da kotun...
Jita-Jita: Gwamnan Filato Ya Musanta Labarin Sauya Sheka Zuwa APC
Gwamnan Jihar Filato, Barr. Caleb Mutfwang, ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.Mutfwang,...
Majalisar Shura: Abba Ya Naɗa Manyan Malamai 46
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya naɗa manyan malaman Musulunci 46 daga ɗariku daban-daban tare da ƙwararru daga fannoni daban-daban a matsayin...
Kwamitin Amintattun PDP Ya Dage Kan Sashin Arewa Ta Tsakiya
Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP ya yi kira ga masu ruwa da tsaki daga shiyyar arewa ta tsakiya su gaggauta fitar da sabon shugaban...
Tsarin Zaɓe: Za A Yi Muhimman Sauye-Sauye Shida A Najeriya
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC ta ce ta yi nazari tare da samar da wasu shawarwari kan yadda za a yi wa harkar zaɓe...
Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar Kula Da Gidajen Yari
Shugaban kasa Bola Tinubu ya naɗa Nwakuche Ndidi, a matsayin shugaban riƙo na hukumar kula da gidajen yari na ƙasa.Cikin wata sanarwa da sakataren...
An Kama Fiye Da Mutum 100 Sanadiyyar Rikicin Bayan Zaɓe A...
'Yan sanda a Ghana sun kama mutum fiye da 100 yawancinsu magoya bayan zababben shugaban kasar John Mahama saboda nuna rashin da'a.Ana zargin magoya...
Gasar Champions League: Real Ta Koma Ta 18 Bayan Doke Atalanta
Real Madrid ta je ta doke Atalanta da cin 3-2 a wasa na shida a Champions League da suka fafata ranar Talata a Italita.Ƙungiyar...
Kofin Duniya: FIFA Ta Ba Sa’udiyya Izinin Shirya Gasar 2034
Hukumar ƙwallon kafa ta duniya, Fifa ta bai wa Saudi Arabia damar gudanar da gasar cin kofin duniya a 2034 a babban taron da...
An Yi Asarar Miliyoyin Naira A Kasuwar Alaba Rago Da Ke...
Wata gobara da ta tashi a safiyar ranar Laraba a kasuwar Alaba Rago da ke jihar Legas, ta haddasa asarar miliyoyin naira.Cikin wata sanarwa...
Babban Layin Lantarki Na Najeriya Ya Faɗi Karo Na 11 A...
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024.Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar...
Sabon Hakimin Bichi: Sarki Sanusi Ii Zai Sake Ayyana Ranar Naɗi
Sarki Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa za a sake sanya ranar naɗa ‘Wamban Kano’ a matsayin Hakimin Bichi a Masarautar Kano.Sarkin ya bayyana...