Gobara: Shaguna Sama Da 50 Sun Kone Kurmus A Jihar Yobe
Gobara ta kone shaguna sama da 50 tare da kayan miliyoyin Naira a kasuwar bayan Tasha da ke Damaturu, a Jihar Yobe.Shaidu sun ce...
Akwa Ibom: Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Kan Satar Yara...
Rundunar 'yansanda ta jihar Akwa Ibom ta kama wani mutum bisa zargin satar wasu yara biyar 'yan gida ɗaya.Kwamishinan 'yansandan jihar, Joseph Eribo ne...
Hukumar Alhazai A Kano Ta Koka Kan Rashin Sayen Kujera
Shugaban hukumar alhazan jihar Kano, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya nuna damuwarsa kan ƙarancin sayen kujerun aikin Hajji mai zuwa a kano.Shugaban ya bayyana...
Miƙa Wuya: Mayaƙa 400 Sun Ajiye Makaman Su A Nijar
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
Hazaka: Yamal Ya Lashe Ƙyautar Gwarzon Matashin Ɗan Ƙwallon 2024
Ɗan wasan tawagar Sifaniya da Barcelona, Lamine Yamal ya lashe ƙyautar gwarzon matashin ɗan ƙwallon 2024.Jaridar Italiya, Tuttosport ce ke shirya bikin, wadda ke...
haɗin kai: ƴan arewa mazauna legas sun yi taro
Al'ummar arewacin Najeriya mazauna Legas sun gudanar da taro domin tantance irin ci gaban da suka samu da koma-baya wajen samun rabon dimokradiyya da...
Noman Alkama: Gwamnatin Najeriya Za Ta Raba Tan Dubu 1 Da...
Gwamnatin Najeriya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure zafin rana da yawan sa ya kai tan dubu 1 da 500 a bana,...
Shari’ar Kuɗin Ƙananan Hukumomi: Kotu Ta Jingine Hukunci A Kano
Babbar Kotun Jihar Kano ta jingine yanke hukunci kan ƙarar da aka gabatar mata da ke ƙalubalantar riƙe kuɗin ƙananan hukumomin jihar.Ƙungiyar Ma’aikatan Ƙananan...
Dillalai Na Ganin Farashin Litar Mai Zai Iya Dawowa Naira 900
Dillalan Man Fetur a Najeriya sun ce da yiwuwar farashin litar man fetur ya ragu zuwa tsakanin Naira 900 ko 1,000, a lokutan bukukuwan...
Muƙaddashin Babban Hafsan Sojin Ƙasa Ya Sha Alwashin Aiki Tuƙuru
Muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya sha alwashin tabbatar da zaman lafiya mai ɗaurewa a Najeriya idan aka...
Gowon Ya Bayyana Damuwa Da Karuwar Matsala Tsaro A Arewacin Najeriya
Tsohon shugaban mulkin soji a Najeriya tsakanin 1966 da 1975, janaral Yakubu Gowon, mai murabus ya bayyana damuwa da karuwar matsalar tsaro dake addabar...
Ƙudirin Doka: Fadar Shugaban Ƙasa Za Ta Tsame Talakawa Daga Biyan...
Shugaban kwamitin kuɗin da gyaran haraji na fadar shugaban ƙasa, Taiwo Oyedele, ya yi ƙarin haske kan daftarin dokar gyaran haraji wanda shugaba Tinubu...
Majalisar Wakilai Ta Zartar Da Matsakaicin Kasafin Kudi
Majalisar Wakilan Najeriya ta zartar da kudirin matsakaicin kasafin kudin 2025 zuwa 2027 zuwa doka.Yayin zartar da matsakaicin kasafin kudin, Majalisar ta bukaci kwamitocin...
Hukuncin Kama Netanyahu: ICC Na Bukatar Goyon Bayan G7
Kasashen G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya, sun bukaci bayar da hadin kai ga kotun hukunta maus aikata manyan laifuka ta duniya ICC,...
Bukatar Ruwa: Sarkin Saudiyya Ya Nemi A Yi Sallar Roƙon Ruwa
Sarkin Salman na Saudiyya ya yi kiran a yi sallar rokon ruwa a faɗin ƙasar baki ɗaya a ranar Alhamis, kamar yadda gidan sarautar...
Lewandowski Ya Ci Kwallonsa Na 100 A Gasar Zakarun Turai
Robert Lewandowski ya zama dan wasa na uku da ya zura kwallaye 100 a gasar cin kofin zakarun Turai yayin da Barcelona ta lallasa...
Ta’addanci: An Sace Yara 4 ’Yan Gida Ɗaya A Kaduna
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun sace wasu ƙananan yara 3 ’yan gida daya a yankin New Millennium City da ke Ƙaramar...
Gwamnatin Anambra Ta Yafe Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Haraji
Gwamnatin jihar Anambra ta cire masu ƙananan sana'o'i da jarin su yake ƙasa da Naira dubu100 daga biyan haraji.Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Law...
’Yan Kasuwa Sun Ce Farashin Man Fetur Zai Sauko A Nijeriya
’Yan kasuwa sun bayyana ƙwarin gwiwar cewa farashin man fetur zai ragu a Nijeriya sakamakon fara lodin tataccen mai daga Matatar Fatakwal.Hakan na zuwa...
Zargin Rashawa: Yahaya Bello Ya Musanta Tuhuma A Gaban Kotu
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello tare da wasu mutum biyu da EFCC ta gurfanar a gaban kotu sun musanta zarge-zargen rashawa na...





























































