Trending Now
Labaru
Unai Emery Ya Sabunta Kwantaraginsa A Aston Villa
Kocin kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa da ke Ingila, UnaiEmery ya sabunta yarjejeniyar zamansa a kungiyar har zuwashekarar 2027.Emery, ya karbi ragamar jagorancin...
Lead British International School: An Rufe Makarantar Da Ɗalibai Suka Ci Zalin...
Hukumomin wata makarantar sakandare mai zaman kanta aAbuja babban birnin Nijeriya, Lead British InternationalSchool sun sanar da rufe ta har na tsawon kwana uku,sakamakon...
Yadda Sojoji Suka Fatattaki ‘Yan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 5 Da...
Rundunar sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu tare dakubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a jiharZamfara.Rundunar ta sanar...
‘Dalilin Da Ya Sa Muka Tuɓe Sarakunan Gargajiya 15 A Sokoto’
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta tube wasu sarakunangargajiya 15 daga muƙamansuDaga cikinsu kuma akwai shida da gwamnatin ta tube wadanda tsohuwar gwamnatin PDP...
Matatar Dangote Ta Sake Karya Farashin Dizal Da Man Jirgi
Matatar man Dangote ta sanar da sake rage farashin man dizalda na man jirgi a kokarin saukaka farashinsa a sassan kasarna.Wannan na zuwa ne...
Zan Yi Murabus Matukar Ba A Gurfanar Da Yahaya Bello Ba –...
A bangare guda kuwa, Shugaban hukumar yaki da masu yi watattalin arzikin zagon kasa EFCC, Ola Olukoyede ya shaalwashin bin diddigin batun gurfanar da...
Hadi Sirika: EFCC Ta Tsare Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman Nijeriya
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasazagon-ƙasa EFCC ta ce ta kama tsohon Ministan Ma'aikatarSufurin Jiragen Sama Hadi Sirika bisa...
CBN Ya Rage Farashin Dala Ga Ƴan Canji
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dawo sayar da Dala Dalakai-tsaye ga ’yan canji a kan farashi N1,021.Sanarwar da bankin ya fitar na sanar da...
Samar Da ‘Yantacciyar Kasar Falasɗinu: Amurka Ta Hau Kujerar Naƙi
Amurka ta sake hawa kujerar naƙi game da buƙatar ba yankin Falasɗinu damar zama kasa mai cikakken ƴanci da kuma kujerar dindindin a zauren...
Siyasa
‘Dalilin Da Ya Sa Muka Tuɓe Sarakunan Gargajiya 15 A Sokoto’
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta tube wasu sarakunangargajiya 15 daga muƙamansuDaga cikinsu kuma akwai shida da gwamnatin ta tube wadanda tsohuwar gwamnatin PDP...
Tsaro
Yadda Sojoji Suka Fatattaki ‘Yan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 5 Da...
Rundunar sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu tare dakubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a jiharZamfara.Rundunar ta sanar...
Ilimi
Sauya Bangaren Ilimi: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Barazanar Kama Masu Takardun...
Gwamnatin tarayya ta ce hukumomin tsaro za su fara farautar mutanen dake rike da takardun kammala karatun digiri na bogi a fadin Najeriya.Ministan Ilimi...
Kasuwanci
Matatar Dangote Ta Sake Karya Farashin Dizal Da Man Jirgi
Matatar man Dangote ta sanar da sake rage farashin man dizalda na man jirgi a kokarin saukaka farashinsa a sassan kasarna.Wannan na zuwa ne...
Kiwon Lafiya
Zazzabin Cizon Sauro: Mutum 7 Sun Rasu A Kano
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rahotannin barkewar wata sabuwar cuta a kauyen Gundutse da ke karamar hukumar Kura.Jami’in yada labarai na ma’aikatar,...
Wasanni
Gasar Zakarun Turai: Madrid Ta Haye Zagayen Daf Da Ƙarshe Bayan...
Real Madrid da Bayern Munich sun bi sahun Paris Saint Germain da Brusia Dortmund zuwa wasan daf da ƙarshe na gasar zakarun Turai ko...