32.2 C
Kaduna
Saturday, April 13, 2024
Advertisement

Labaru

Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...

0
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...

Kin Jinin Isra’Ila: Wasu Amurkawa Sun Yi Wa Biden Da Obama...

0
Masu zanga-zangar adawa da matakin da Isra’ila ke dauka kan Gaza sun kutsa kai babban dakin taron da shugaban Amurka Joe Biden ke gudanar...

Harin Gaza: Ma’Aikatar Lafiyar Hamas Ta Ce Adadin Mutanen Da Aka...

0
Ma'aikatar lafiya ta Hamas ta ce adadin mutanen da aka kashe a Gaza tun daga ranar 7 ga Oktoba ya ƙaru zuwa dubu 33...

Rashin Ɗa’a Ga Alkalin Wasa: Hukumar Fa Ta Fara Tuhumar Kompany

0
Hukumar FA ta tuhumi mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Burnley Vincent Kompany bayan kalaman sa biyo bayan bashi jan kati a wasan...

Cin Kofin Faransa: PSG Ta Kai Wasan Karshe Bayan Doke Rennes

0
Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta samu kaiwa wasan karshe na cin kofin Faransa wato French Cup bayan kwallon daya tilo da Kylian Mbappe...

Teburin Firimiya: Arsenal Ta Karbi Jagoranci Bayan Nasara Kan Luton

0
Arsenal ta koma jagorancin teburin Firimiyar Ingila bayan nasarar doke Luton da kwallo 2 da nema a daren jiya Laraba, ko da ya ke...

Ibtila’i: Guguwa Ta Halaka Mutum Uku A Taraba, Ɗaya A Nassarawa

0
Mutum uku sun rasa rayukan su a garin Takum da ke jihar Taraba sakamakon wata guguwa da ta faru sau biyu cikin kwana biyu.Rahotanni...

Kisan Soji 17: Rundunar Sojin Najeriya Na Zargin Sarakunan Delta Da...

0
Babban hafsan tsaro na Najeriya, janar Christopher Musa, ya ce sarakunan gargajiyar yankin Okuama da makwabta da ke jihar Delta, na da hannu a...

Rashin Shaida: Kotu A Barno Ta Bada Umurnin Sakin Mutum 313...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Borno ta bayar da umarnin sakin mutane akalla 313 da ake zargin ƴan ta’adda ne da...

Siyasa

Tsaro

Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...

0
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...

Ilimi

Kasuwanci

Kiwon Lafiya

Wasanni

Call To Listen