Site icon Liberty TV/Radio Hausa – Labaru – Tashar 'Yanci!

Sabon Kwantiragi: Liverpool Na Tattaunawa Da Salah

1fe71a70 a028 11ef 8f35 c56393c36b2c

1fe71a70 a028 11ef 8f35 c56393c36b2c

Mahukuntan ƙungiyar Liverpool na tattaunawa da Mohammed Salah kan yiwuwar amincewa da sabon kwantiragi.

Sai dai ba a cimma matsaya tsakanin Salah da mahukuntan ba kawo yanzu.

Ƙungiyoyi da dama a Turai da kuma Saudiyya na ci gaba da zawarcin ɗan wasan na ƙasar Masar.

Exit mobile version