An shawarci al’ummar musulmai su rika tallafa wa marayu da marasa karfi a wannan lokaci na azumin Ramadana, domin su samin sauki gudanar da ibada a koda yaushe
Shugabar kungiyar tallafa wa marayu ta mata da ke Unguwar Kanawa a karamar hukumar Kaduna ta arewa Hajiya Halima Yahaya ta bayyana haka, lokacin da ta ke rabon kayan tallafa wa marayu.
Ga rahoton da Isma’il Abdul-Aziz ya hada mana…