Home Labaru Nadin Mukami: Namadi Sambo Ya Samu Shugaban Kwamitin Amintattu Na Jami’ar Baze

Nadin Mukami: Namadi Sambo Ya Samu Shugaban Kwamitin Amintattu Na Jami’ar Baze

289
0

Jami’ar Baze da ke Abuja ta nada a tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo a matsayin shugaban kwamitin amintattu ta tare da wasu mambobi biyar.

Sabbin mambobin kwamitin da za su yi wa jami’ar aiki ne na tsawon shekaru biyar sun domin inganata harkokin jami’ar.

Namadi Sambo ya nuna farin cikin sa da samun wannan mukami sakamakon hakan zai bas hi daman a cikar burin sa na yi wa Nijeriya hidima a bangaren ilimi.

Sannan ya ce zai jajirce wajen ganin ya bada gaggarumar gudunmuwa da za ta yi tasiri wajen warware matsalolin da bangaran ilimi ke fuskanta a fadin kasar nan.

Leave a Reply