Site icon Liberty TV/Radio Hausa – Labaru – Tashar 'Yanci!

Bunkasa Ilimi: A Jihar Neja Kwalejin Kiwon Lafiya Ta Zuma Rock Ta Kaddamar Da Sabbin Dalibai

Masu ruwa da tsaki Kan harkar Ilimi sun bayyana farin cikinsu kan samar da kwalejin kiwon lafiya ta Zuma Rock College of Health Technology dake kan titin Madalla zuwa Suleja a jihar Neja,

Bayanan hakan ya fito ne Jim kadan bayan kammala bikin kaddamar sabbin Daliban kwalejin Wanda ya gudana a babban dakin taron kwalejin,
Wakulinmu Saminu Sani ya halarci taron ga kuma rahoton da ya hada mana

Exit mobile version