Home Labaru Alaƙa Da ‘Yan Fashi: Gwamnatin Katsina Ta Rufe Wasu Gidajen Mai Da...

Alaƙa Da ‘Yan Fashi: Gwamnatin Katsina Ta Rufe Wasu Gidajen Mai Da Take Zargi

292
0
filling station2 d
filling station2 d

Gwamnatin jihar Katsina ta rufe wasu gidajen mai da ake zargi da hannu wajen sayar wa ‘yan fashin daji man fetur.

Hakan ya zo ne sakamakon wani samame da kwamitin aiki da cikawa mai sa ido kan hauhawar farashi da zirga-zirga ya kai gidajen man, inda har aka kama mutum 10.

Jihar Katsina dai ta jima tana fama da hare-haren ‘yan fashin daji masu garkuwa da mutane domin neman kuɗin fansa.

Leave a Reply