Hukumar sauraron kararrakin jama’a ta ce za ta yi aiki tare da al’umma domin lalubo hanyoyin warware matsalolin da kuma jin dadin mutane.
Daya daga cikin kwamishinnin hukumar na kasa Abdullahi Garba Abbas ya bayyana haka a lokacin da ya jagoranci tawagar sa a ziyarar da suka kawo kafar yada labarai ta Liberty Rediyo da Talabijin a Kaduna.
Wakilin mu a Kaduna Muhammad Idris, na da cikakken rahoto.