Home Home Yada Labarai: ‘Yan Jarida A Jihar Gombe Sun Sha Alwashin Aiki Da...

Yada Labarai: ‘Yan Jarida A Jihar Gombe Sun Sha Alwashin Aiki Da Shawarar Da Aka Ba Su

7
0

Wasu ‘yan jarida a jihar Gombe, sun ce  za su yi aiki da shawarar da uwar kungiyar ta ba su cewa su kara jajircewa wajen ci-gaba  da fadakar da jama’a domin  samun nasara a shirye-shiryen su daban-daban.

Ga dai rahoton da Muhammad Ibrahim Pantami ya aiko mana…