Wasu ‘yan jarida a jihar Gombe, sun ce za su yi aiki da shawarar da uwar kungiyar ta ba su cewa su kara jajircewa wajen ci-gaba da fadakar da jama’a domin samun nasara a shirye-shiryen su daban-daban.
Ga dai rahoton da Muhammad Ibrahim Pantami ya aiko mana…
You must log in to post a comment.