Site icon Liberty TV/Radio Hausa – Labaru – Tashar 'Yanci!

Yada Labarai: ‘Yan Jarida A Jihar Gombe Sun Sha Alwashin Aiki Da Shawarar Da Aka Ba Su

Wasu ‘yan jarida a jihar Gombe, sun ce  za su yi aiki da shawarar da uwar kungiyar ta ba su cewa su kara jajircewa wajen ci-gaba  da fadakar da jama’a domin  samun nasara a shirye-shiryen su daban-daban.

Ga dai rahoton da Muhammad Ibrahim Pantami ya aiko mana…

Exit mobile version