Home Labaru Sufuri: Buhari Ya Amince Da Nadin Yadudu A Matsayin Sabon Shugaban Hukumar...

Sufuri: Buhari Ya Amince Da Nadin Yadudu A Matsayin Sabon Shugaban Hukumar FAAN

345
0
Tsokaci: Yadda Aka Yi Cushe A Kasafin Shekara Ta 2020 Da Buhari Ya Sa Ma Hannu
Tsokaci: Yadda Aka Yi Cushe A Kasafin Shekara Ta 2020 Da Buhari Ya Sa Ma Hannu

Rahotanni na cewa, shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Kyaftin Rabi’u Hamisu Yadudu, a matsayin sabon shugaban hukumar kula da filayen jiragen sama na tarayya FAAN.

Wata majiya ta shaida wa manema labarai cewa, Kyaftin Yadudu zai karbi aiki ne daga tsohon shugaban hukumar Injiniya Saleh Dunoma.

An dai sanar da nadin Yadudu ne a a cikin wata sanarwa da da mataimakin daraktan labarai da hulda jama’a na ma’aikatar sufurin jiragen sama James Osausu ya fitar.Kyaftin Yadudu kwararre ne a harkokin tashar jiragen sama na kasa da kasa, kuma nadin na shi zai fara aiki ba tare da bata lokaci ba.

Leave a Reply