Home Labaru Raddi: Shehu Sani Ya Yi Wa Shugaba Buhari Raddi A Kan Ikirarin...

Raddi: Shehu Sani Ya Yi Wa Shugaba Buhari Raddi A Kan Ikirarin Fidda ‘Yan Nijeriya Daga Talauci

1264
0
Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani, ya yi wa jawabin Shugaba Muhammadu Buhari raddi game da ikirarin fitar da ‘yan Nijeriya miliyan 100 daga talauci a cikin shekaru goma.

Ya ce mutane su na bukatar a fitar da su daga kangin ta’addanci kafin a fitar da su daga kangin talauci, musamman rikicin makiyaya da manoma da masu garkuwa da mutane da kashe-kashen ‘yan bindiga.

Ya ce mutane na iya nema wa kan su mafita daga talauci idan aka ba su damar da za su iya zuwa gonakin su cikin kwanciyar hankali ba tare da tsoron hare-hare ba.

Leave a Reply