Home Labarai Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kuɗi Da Wasu Kadarori Emefiele

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kuɗi Da Wasu Kadarori Emefiele

289
0
Untitled design 2021 06 04T130424.654
Untitled design 2021 06 04T130424.654

Kotun ta bayar da umarnin ƙwace kuɗi samada naira miliyan 800 da kuma wasu kadarori na tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya,

Mai shari’a Yellim Bogoro ce ta bayar da umarnin a ranar Alhamis, bayan buƙatar da lauyar hukumar EFCC, Bilkisu Buhari ta shigar.

Bayan sauraron ƙorafin da EFCC ta shigar, mai shari’a Bogoro ta ce ta saurari bayanin da mai shigar da ƙorafi ta yi kuma ta amince domin akwai ƙwararan hujjo game da buƙatar da ta gabatar.

Kuɗin da kotun ta umarci EFCC ta ƙwace sun kai dalar Amurka 4,719,054.

Leave a Reply