Home Labaru Kasafin Kudin 2022: Shugaba Buhari Zai Gabatarwa Majalisa A Ranar Alhamis

Kasafin Kudin 2022: Shugaba Buhari Zai Gabatarwa Majalisa A Ranar Alhamis

17
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiryawa gabatarwa majalisa da kasafin kudin 2022 a ranar Alhamis.


mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ovie Omo-Agege,ne ya shaida hakan a zauren majalisar awani zama da aka yi.
Ya bukaci kwamitin harkokin kudi na majalisar ya gaggauta aikin da yake yi kan tsare-tsaren kasafi da kudade, domin gabatar da rahotonsu gaban majalisa zuwa gobe Laraba.