Home Labaru Kiwon Lafiya Karin Mutum 4 Sun Kamu Da Coronavirus A Najeriya

Karin Mutum 4 Sun Kamu Da Coronavirus A Najeriya

364
0

Yawan masu cutar coronavirus a Najeriya ya karu da mutum 4.

Cibiyar Hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta ce sabbin masu cutar sun hada da mutum 3 a jihar Ogun da mutum 1 a jihar Osun.

NCDC ta ce karuwar masu cutar da mutum 4 ya sa yawan masu cutar a Najeriya karuwa zuwa mutum 135.

Cibiyar a sanar da haka ne ta shafinta na Twitter kamar yadda aka saba a ranar Talatan nan.

Leave a Reply