Home Labaru Kiwon Lafiya Coronavirus: An Fitar Da Sakamakon Gwajin Osinbajo

Coronavirus: An Fitar Da Sakamakon Gwajin Osinbajo

673
0
Coronavirus: An Fitar Da Samakakon Gwajin Osinbajo
Coronavirus: An Fitar Da Samakakon Gwajin Osinbajo

An fitar da sakamakon gwajin cutar coronavirus da aka yi wa Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo.

An Rufe Babban Masallacin Abuja Saboda Coronavirus

Coronavirus

https://hausa.libertytvradio.com/an-rufe-babban-masallacin-abuja-saboda-coronavirus/

Sakamakon gwajin ya tabbatar da cewa Farfesa Osinbajo ba ya dauke da cutar ta coronavirus.

Su ma ma’aikatan ofishinsa, musamman makusantansa da aka yi wa gwajin an tabbatar ba sa dauke da cutar.

Hakan na zuwa ne bayan fargabar da aka samu game da bullar COVID-19 a fadar gwamnatin.