Home Labaru Ba Na Buƙatar Muƙami Kowane Iri – Bafarawa

Ba Na Buƙatar Muƙami Kowane Iri – Bafarawa

103
0

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya
ce babu wani muƙami da a yanzu ya ke nema a rayuwar sa.

Bafarawa ya ce a yanzu duk wani mai mulki da zai kai wa ziyara, zai je ne tsakanin shi da Allah ba don wani abu da zai samu ba na muƙami.

Wannan dai ya na zuwa ne, bayan ziyarar da ƙungiyar tsofaffin gwamnonin shekara ta 1999 da su ka kai wa shugaba Tinubu a ‘yan kwanakin nan.

Leave a Reply