Home Labaru Afenifere Da Ohaneze Sun Bayyana Takaicin Su

Afenifere Da Ohaneze Sun Bayyana Takaicin Su

72
0

Ƙungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana takaicin ta kan yadda ƴan bindiga a arewacin Najeriya ke kisan jama’a babu kakkautawa.

Mai magana da yawun ƙungiyar Chief Alex Ogbonnia, ya shaida wa jaridar Punch cewa yadda al’ummar arewa waɗanda a baya ke zaman ƴan ga ni kashenin shugaba Buhari ke fitowa suna zanga-zanga kan matsalar tsaro a baya bayan nan, na nuna al’amur sun shiga wani.

Ita ma ƙungiyar ci gaban al’ummar Yarabawa ta Afenifere ta bayya takaicin ta, kan yadda ta ce Najeriya na cikin halin ni ƴasu, don haka ya kamata shugaba Buhari ya yi amfani da dukkan dammar sa don sake fasalin ta.