Home Labarai Zalunci: Ƴan Sandan Isra’Ila Sun Kama Ƴar Uwar Jagoran Siyasa Na Hamas

Zalunci: Ƴan Sandan Isra’Ila Sun Kama Ƴar Uwar Jagoran Siyasa Na Hamas

165
0

Ƴan sandan Isra’ila sun kama ƴar uwar jagoran siyasa na Hamas,
Ismail Haniyeh.


Wata sanarwa da ƴan sandan suka fitar, ta ce an kama matar mai shekara 57 ne da zargin cewa tana da alaƙa da wata ƙungiyar mayaka.


Tana zaune ne a birnin Tel Sheva da ke kudancin Isra’ila. Ana sa ran matar za ta gurfana a gaban kotu Jagoran siyasar na Hamas Mr Haniyeh, na zaune ne a wane waje a ƙasar Qatar.

Leave a Reply