Home Coronavirus Ta’Addanci: ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan Sanda Da Ma’Aikatan Kamfanin Mai A...

Ta’Addanci: ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan Sanda Da Ma’Aikatan Kamfanin Mai A Imo

82
0
Imo-police-Killing

Rahotanni a Najeriya sun ce wasu ƴan bindiga sun kai hari cibiyar wani kamfanin mai a jihar Imo inda suka kashe jami’in ɗan sanda da maka’aikatan kamfanin guda shiga.

Kakakin ƴan sandan na jihar Imo Michael Abattam ya ce an kai harin ne a ranar litinin a kamfanin Lee Engineeringda ke aikin gas a yankin Assa.

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Imo wanda ya tabbatar wa kamfanin dillacin labaru na Reuters da labarin ya ce rundunar su ta ɗauki matakai a yankin mai fama da hare-hare.