Hukumomi na tsare da fitaccen dan jaridar nan, Ivan Golounov wanda ya shahara a kan aikin jarida na binciken ko-kop a Kasar Rasha.
Ana dai zargin dan jaridar ne da safarar hodar cocaine mai yawan gaske a cikin jakar da yake dauke da ita a baya.
‘Yan sanda sun ce sun kamashi dauke da hodar ta cocaine kilo hudu. Ivan Golounov, wanda ke aiki a jaridar Meduza mai zaman kanta a Rasha ya cika sukar gwamnatin a rubuce- rubuce da yake yi.
You must log in to post a comment.