Home Labaru Siyasa: A Jihar Adamawa An Gudanar Da Zaben Shugabannin Jam’Iyyar APC A...

Siyasa: A Jihar Adamawa An Gudanar Da Zaben Shugabannin Jam’Iyyar APC A Matakin Kananan Hukumomi

15
0
APC-members

An gudanar da zabbe shuwagabannin jam iyar A P C a matakin kananan hukumomi a jahar Adamawa.


Wakilinmu Alhassan Haladu ya halarci zaben na karamar hukumar yola ta Arewa ga kuma rahoton da ya aikomana.

TA’ADDANCI: AN YI GARKUWA DA MUTUM 18 A JIHAR KADUNA

Akalla mutum 18 ne ake fargabar ’yan bindiga sun yi garkuwa da su a unguwar Keke da ke Karamar Hukumar Chikun a Jihar Kaduna.

An rawaito cewa ’yan bindigar sun shiga unguwar ce da misalin karfe 12 na dare, suna harbi a iska.

Wani wanda ya gane wa idonsa, ya bayyana cewa ’yan masu yawan gaske ne suka shiga unguwar, sannan suka sace mutum 18.

Wakilinmu ya bayyana cewa tuni jami’an ’yan sanda suka isa yankin don tsananta bincike kan faruwar lamarin.

Sai dai har yanzu babu wani tabbacin faruwar lamarin daga bangaren rundunar ’yan sandan jihar.