Home Labaru Sallar Layya:An Bukaci Musulmi Su Gu Ji Cin Bashi Domin Sayen Rago

Sallar Layya:An Bukaci Musulmi Su Gu Ji Cin Bashi Domin Sayen Rago

800
0

Malaman addinin Musulunci a jihar Kwara, sun gargadi musulmai su guje cin bashi domin siyen ragon layya.

Malaman, sun yi wannan gargadin ne a lokacin da suke zantawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya, sun ce yanka ragon layya kamar aikin hajji ne, wanda ya zama wajibi  ga wadanda ke da nauyin Aljihu.

Malaman sun ce cin bashi domin ayi Layya  kan haifar da rikici a tsakanin mutane bayan Sallah.