Kungiyar dalibai ta Ashabul Kahfi magoya bayan Sheikh Abdul-jabbar Nasiru Kabara, ta koka bisa zargin wasu mutane da yunkuri yin katsalandan a Shari-ar da ake gudanarwa da malamin.
Injiniya Ibrahim Warure ya gabatar da koken a madadin magoya bayan Abdul-jabbar a wani taron manema labarai da ya gudana a cibiyar ‘yan jaridu ta jihar Kano.
Wakilin mu Abdulhadi Ibrahim Badawa na dauke da cikakken rahoton…
You must log in to post a comment.