Home Labaru Dakarun Soji Sun Murkushe Mayaƙan Iswap Da Ke Shirin Kai Hari Sansanin...

Dakarun Soji Sun Murkushe Mayaƙan Iswap Da Ke Shirin Kai Hari Sansanin Soji A Borno

15
0

Wasu jiragen yaƙi biyu na rundunar sojin saman Najeriya sun murkushe kokarin kai hari da ‘yan bindiga suka yi a yankin Ngamdu da ya hada iyaka tsakanin Yobe da Borno.

‘Yan bindigar sun yi kokarin kai hari ne a sansanin sojoji da ke yankin kafin a dakile su ban samun labari.

Sai dai jaridar ba ta yi karin haske ko samun cikakun bayanai ba kan ɓarnar da aka tafka ko asarar rai a bata kashin da aka yi tsakanin mayakan da sojojin Najeriyar.