Home Labaru Al-Gush: Gwamnatin Tarayya Ta Karbe Aikin Hanyar Itobe-Ajaokuta-Okene

Al-Gush: Gwamnatin Tarayya Ta Karbe Aikin Hanyar Itobe-Ajaokuta-Okene

356
0
Al-Gush: Gwamnatin Tarayya Ta Karbe Aikin Hanyar Itobe-Ajaokuta-Okene
Al-Gush: Gwamnatin Tarayya Ta Karbe Aikin Hanyar Itobe-Ajaokuta-Okene

Rahotanni na cewa, Gwamnatin tarayya ta karbe kwangilar aikin hanyar Ajaokuta zuwa Itobe da Okene da ke jihar Kogi, sakamakon wata matsala da aka samu daga bangaren ‘yan kwangila.

Wani babban jami’in gwamnatin tarayya da ke lura da aikace-aikace Injiniya Kajogbola Olatunde ya bayyana haka, inda ya ce

an dauki matakin ne saboda wasa da aikin da ‘yan kwangilar su ka yi.

Gadar da ta hada Ajaokuta da Garin Itobe dai ta karye, sakamakon matsalar da aka samu wajen aikin hanyar da ake yi.