Home Home Ɓatan Naira Tiriliyan Biyar: Majalisa Ta Fara Binciken Hukumomi 252

Ɓatan Naira Tiriliyan Biyar: Majalisa Ta Fara Binciken Hukumomi 252

162
0

Kwamitin Kula da Asusun Buƙatu na Majalisar Dokoki ta Tarayya, ya fara bincike a kan kashe Naira tiriliyan 5 da Hukumomi 252 su ka yi tsakanin shekara ta 2017 zuwa 2021.

Binciken dai ya na zuwa ne, bayan an gano hukumomi da dama su na karɓar kuɗaɗe daga Asusun ba tare da sahalewar kwamitin da doka ta ba damar sa ido a kai da Majalisar Dattawa ta yi ba.

Shugaban Kwamitin Sanata Mathewa Urhoghide, ya ce su na so su ga yadda aka kashe kuɗaɗen ne, saboda akwai ruɗani a kan tsarin fitar da kuɗin.

Ya ce Majalisar za ta aika da sammacin taso keyar duk wata Hukumar da ta ki amsa gayyatar kwamitin.

Leave a Reply