Home Labaru Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Gabatar Da Matasa 93 Bisa Zargin Aikata Laifuffuka...

Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Gabatar Da Matasa 93 Bisa Zargin Aikata Laifuffuka Daban-Daban

353
0

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta gabatar da wasu matasa 93 da ake zargi da aikata laifuffuka daban-daban a jihar, wadanda su ka haɗa da masu kwacen waya, da dillalan ƙwaya da Ɓarayin Motoci da ‘yan Damfara

Yayin da ya ke gabatar da wadanda ake zargin a helkwatar ‘yan sanda da ke Bompai,  Kwamishinan ‘yan sanda na jihar CP Muhammad Usaini Gumel, ya ce sun yi nasarar kwato bindigogi ƙirar gida guda biyu, da Jenareto 34 da  katin cirar kudi na ATM 23 da sauran muhimmaman kayyayyakin sata.

Wakilin mu Abdulhadi Ibrahim Badawa na dauke da Karin bayani…

LEAVE A REPLY