Home Home Tsaro: An Tsare Ma’aurata Bisa Cin Zarafin Wani Maraya A Jihar Adamawa

Tsaro: An Tsare Ma’aurata Bisa Cin Zarafin Wani Maraya A Jihar Adamawa

281
0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Filato, ta kama wani fasto bisa zargin sa da yin garkuwa da kan sa domin karɓar kuɗi a wajen mabiyan sa.

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Adamawa na ci-gaba da tsare wani magidanci da matar sa, bisa zargin su da cin zarafin wani maraya dan shekaru 11 mai suna Fahad Abdulkarim da ke karkashin kulawar su bayan mutuwar mahaifin sa.

Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Adamawa SP Suleiman Yahaya Nguroje ya sanar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a Yola.

Wakilin mi Alhassan Haladu na dauke da cikakken rahoton…

Leave a Reply