Home Labaru Ta’addanci: An Kashe Wani Babban Jami’in Soja A Kaduna

Ta’addanci: An Kashe Wani Babban Jami’in Soja A Kaduna

748
0

Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun kashe wani jami’in sojan sama mai suna  Muhammad Auwal a wani harin kwantun bauna da suka kai birnin gwari jihar Kaduna.

Raohotanni sun ce Jami’in sojin sama Muhammad Auwal na daya daga cikin hazikan sojojin da aka rasa a hannun yan ta’adda.

Rundunar ta ce duk da haka ba zaka yi kasa a gwaiwa ba wajen yaki da ayyukan  ta’addanci a Najeriya.

Leave a Reply