Home Labaru Kasuwanci Rikicin Hausawa Da Yarbawa: Kungiyar Dillalan Tumatur Za Su Daina Zuwa Legas

Rikicin Hausawa Da Yarbawa: Kungiyar Dillalan Tumatur Za Su Daina Zuwa Legas

10
0
AN313 Tomatoes 732x549 Thumb 732x549
AN313 Tomatoes 732x549 Thumb 732x549

Kungiyar dillalan tumatir ta yi barazanar shiga yajin aikin kai kayan tumatir zuwa Jihar Legas.

Dillalan sun dauki matakin ne saboda irin barnar da aka yi masu a kasuwar hada-hadar tumatir ta Oke-Odo a jihar.

Shugaban kungiyar dillalan, Alhaji Ahmed Alaramma ne, ya bayyana hakan, yayin da ya gudanar da jawabi ga manema labarai a Jihar Kaduna.

Shugaban ya kara da cewa mambobin kungiyar sama da 70 ne suka bayar da hayar kwanduna ga dillalan tumatir da aka lalata 60,000.

Ya kuma kara da cewa ana amfani da kwandon na roba ne saboda sassauta matsalolin asara.

Leave a Reply