Home Labaru Kotu Ta Soke Takarar Ɗan Takarar Gwamna Na APC A Jihar Ribas

Kotu Ta Soke Takarar Ɗan Takarar Gwamna Na APC A Jihar Ribas

239
0

Wata babar kotu da ke zama a birnin Fatakwal ta jihar Rivers, ta soke zaben ɗan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC Tonye Cole.

Jam’iyyar PDP ta jihar Rivers ce ta nemi hukumar zaɓe ta soke takarar Mista Cole, ta na ikirarin cewa wakilan jam’iyya da su ka kaɗa ƙuri’a a zaɓen fidda gwani ba zaɓaɓɓu ba ne a tsarin dimokraɗiyya.

Tun farkon fara lamarin dai, lauyan jam’iyyar APC ya nuna rashin amicewa da sauraren ƙarar da kotun za ta yi.

Leave a Reply