Home Labarai Dawowa Kan Ganiyarsa: Ancelotti Ya Ce  Akwai Bukatar A Ba Mbappe Lokaci

Dawowa Kan Ganiyarsa: Ancelotti Ya Ce  Akwai Bukatar A Ba Mbappe Lokaci

175
0
Carlo Ancelotti 2016
Carlo Ancelotti 2016

Carlo Ancelotti, ya bayyana cewar akwai bukatar mahukunta da magoya bayan kungiyar su ba Kylian Mbappe lokaci da goyon baya domin ya dawo kan ganiyar sa.

Ancelotti, ya ce Mbappe sabon dan wasa ne wanda ya fara buga wasa a wannan kakar, don haka akwai bukatar a ba shi lokaci da goyon baya domin ya ci gaba da taka rawar gani kamar yadda aka san shi.

Mbappe, ya barar da bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan wanda ya janyo masa suka daga magoya bayan kungiyar.

Leave a Reply