Home Labarai Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai

Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai

199
0
Arsenal
Arsenal

Masu sharfi na ci gaba da bayyana yadda Arsenal take ƙara zama hatsari a yayin da ta samu bugun kwana, har suna kwatanta ta da Stoke City da ta yi shura wajen cin kwallo daga kwana.

BBC ta yi nazari tare da fitar da ƙididdiga kan yadda Arsenal ta ɗauki kambun cin ƙwallo da kwana.

Arsenal ta ci kwallo 22 da bugun kusurwa tun farkon fara kakar 2023-24, kwallo bakwai sama da Manchester City da take biye mata a Premier.

Leave a Reply