Site icon Liberty TV/Radio Hausa – Labaru – Tashar 'Yanci!

Hari: Sojoji Sun Kashe Ƴanbindiga A Katsina

bandits2 1

bandits2 1

Hukumomi a jihar Katsina sun ce wani harin sojojin sama ya yi sanadin hallaka ƴan fashin daji sama da 100 a ƙauyen Shawu na ƙaramar hukumar Faskari.

Bayanai sun ce lamarin ya faru ne bayan wani shiri da ƴanbindigar suka yi na kai wa jami’an tsaro hari a yankin.

Nasiru Ma’azu shi ne kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Katsina, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Exit mobile version