An bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar Zamfara, inda dan takarar jam iyyar PDP Dakta Dauda Lawan Dare ya lashe zaben da kuri’u dubu 377 da 726, yayin gwamna Matawalle na jam’iyyar APC samu kuri’u dubu dari uku da goma sha daya da dari tara da ashirin da shidda.
Farfesa Kasimu Shehu na jami’ar jihar Kebbi ya bayyana Dauda Lawal a matsayin wanda ya yi naarar lashe zaben.
Wakiliyarmu Farida Abdullahi na dauke da cikakken rahoton…