Jami’in tattara sakamakon zabe a jihar Kaduna Farfesa Lawal Suleiman Bilbis, ya tabbatar da dan takarar Jam’iyyar APC Sanata Uba Sani a matsayin wanda lashe zaben gwamnan jihar Kaduna.
Farfesa Lawal Suleiman Bilbis, ya bayyana sakamakon zaben ne a helkwatar hukumar da ke Kaduna.
Ga rahoton da wakilin Mu Sani Magaji Muhammad ya hada mana…
You must log in to post a comment.