Home Labaru Tsaro Tsaro: An Yaba Da Rangadin Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Jihar Neja

Tsaro: An Yaba Da Rangadin Sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda Na Jihar Neja

37
0
CP-Monday

An bayyana rangadin da sabon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Neja ke yi a matsayin abu mai ma’ana da kuma salon aiki.

 Babban darakta mai kula da hakkin manona da makiyaya da samar da sulhu cikin al’umma Ardo Abdullahi Adamu Babayo ya bayyana haka, yayin da ya ke zantawa da wakilin mu Abubakar Umar Galma.