22.5 C
Kaduna, Nigeria
Monday, October 14, 2019

Siyasa

Nasir El-Rufai, Gwamnan Jihar Kaduna

El-Rufai Ya Bayyana Kasafin Jihar Kaduna Na Shekara Ta 2020

Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya gabatar da Naira biliyan 254 da miliyan 400 a matsayin kasafin kudin jihar Kaduna na shekara ta 2020....
Farfesa Ango Abdullahi, Babban Jigo A Kungiyar Dattawan Arewa

Zaben 2023: Arewa Ba Za Ta Lamunci Tsarin Karba-Karba Ba –...

Shugaban kungiyar dattawan arewa Farfesa Ango Abdullahi, ya ce yankin arewa na iya ci-gaba da rike mulkin Nijeriya har nan da tsawon shekaru 100...
Namadi Sambo, Tsohon mataimakin shugaban kasa

Ba Ni Da Hannun Jari A Kamfani Wutar Lantarki Na KAEDCO...

Tsohon mataimakin shugaban Kasa Namadi Sambo, ya ce ba ya hannun jari a kamfanin raba wutan lantarki na KAEDCO. Namadi Sambo ya...
Call Now ButtonCall To Listen
%d bloggers like this: