Home Labaru Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Ziyarci Fadar Sarkin Kano

Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Ziyarci Fadar Sarkin Kano

1678
0

A Larabar nan ne dai babban malamin musuluncin nan Sheikh Dahiru Usaman Bauchi ya ziyarci fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.

Bayan gabatar da ziyarar a yau laraba ne sai Shehin malamin ya yiwa Sarkin addu’o’in fatan samun nasara, daukaka da gamawa lafiya a kujerar sarautar Kano.

Leave a Reply