Site icon Liberty TV/Radio Hausa – Labaru – Tashar 'Yanci!

Osinbajo Ya Jagoranci Zaman Majalisar Zartarwa A Fadar Shugaban Kasa

Osinbajo Ya Ce Rashawa Ce Ta Haddasa Matsanancin Talauci A Nijeriya

Osinbajo Ya Ce Rashawa Ce Ta Haddasa Matsanancin Talauci A Nijeriya

Mataimakin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa a fadar Shugaban kasa da ke Abuja.

Zaman dai, ya kasance na biyu da Osinbajo ke jagoranta tun bayan da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Nijeriya a ranar 28 ga watan Oktoba.

Da farko dai shugaba Buhari ya halarci wani taro ne a kasar Saudiyya, yanzu haka kuma ya na ziyarar sa-kai a birnin Landan.

Rahotanni sun ce ana sanya ran dawowar shugaba Muhammadu Buhari Nijeriya ranar 17 ga watan Nuwamba na shekara ta 2019.

Exit mobile version