Home Labaru Nadin Mukami: Kashifu Ya Zama Sabon Shugaban Hukumar NITDA

Nadin Mukami: Kashifu Ya Zama Sabon Shugaban Hukumar NITDA

261
0

Gwamnatin tarayya ta nada Kashifu Abdullahi a matsayin sabon shugaban hukumar lura da cigaban bangaren sadarwa da kimiyya ta Najeriya wato NITDA.

Shugaban sashen hulda da jama’a na hukumar Hadiza Umar,

Shugaban sashen hulda da jama’a na hukumar Hadiza Umar, ta tabbatar da nadin ga manema labarai a birnin Abuja.

Hadiza Umar, ta ce wata sanarwa da ta fito daga fadar shugaban kasa, ta tabbatar da nadin inda tace an nada Kashifu, ne sakamakon zaban tshohon shugaban hukumar Dr. Isa Aliyu Pantami, a matsayin Minista da shugaban kasa Buhari ya yi.

Kafin nadin Kashifu Abdullahi, shi ne na biyu a hukumar ta NITDA a matsayin mai taimaka wa Pantami kan wasu matsaloli.

Leave a Reply