Home Labarai Jam’iyyar ANC Na Kan Gaba A Sakamakon Farko-Farko

Jam’iyyar ANC Na Kan Gaba A Sakamakon Farko-Farko

20
0
8dddc2c0 1e5c 11ef a133 cf78601b4a93
8dddc2c0 1e5c 11ef a133 cf78601b4a93

An bayyana sakamakon farko na zaɓen da ake yi wa kallon mafi zafi a Afirka ta Kudu.

Yayin da aka ƙidaya sama da kashi 11 cikin 100 na gundumomin zaɓe, jam’iyyar ANC ce ke kan gaba da kashi 43 cikin 100,

sai kuma jam’iyyar Democratic Alliance (DA) da kashi 26 cikin 100.

Jam’iyyu masu tsattsauran ra’ayi ta Economic Freedom Fighters (EFF) da jam’iyyar uMkhonto weSizwe Party na tsohon shugaban kasar Zuma,

kowannen su yana da kusan kashi 8 cikin 100 na sakamakon zaɓen na farko-farko.

Ana sa ran kammala sanar da sakamakon zaɓen a ƙarshen mako.

Leave a Reply