Home Labaru Guguwar Kenneth Ta Doshi Kasar Mozambique

Guguwar Kenneth Ta Doshi Kasar Mozambique

355
0
A man carries his children after Cyclone Idai at Praia Nova, in Beira, Mozambique, March 23, 2019. REUTERS/Siphiwe Sibeko TPX IMAGES OF THE DAY

Wata mahaukaciyar guguwa dauke da ruwan sama ta nufi kasar Mozambique wata daya bayan da makamanciyar ta ta haddasa mummunar barna da kashe mutane da dama a kasar.

Sabuwar guguwar da masana suka sanya wa suna Kenneth, ta nufi gabar ruwan arewa maso gabashin kasar ne, bayan da ta yi mumman ta’adi a Tsibirran kasar Comoros.

Hukumar kula da hasashen yanayi ta Faransa ta yi gargadin cewa, guguwar za ta iya haddasa tumbatsar teku har da mamaye gidaje da gonaki a kasar ta Mozambique.

Leave a Reply