Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 34
Tsaro

Harkar Tsaro: Dalilin Da Ya Sa Tsofaffin Manyan Hafsoshin Tsaro Su...

0
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers, ya ce kalubalen tsaron da aka samu a karkashin jagorancin tsoffin hafsoshin tsaro sun wanzu ne saboda shiga...

Jan Kunne: Kiir Ya Gargadi Kabilun Joglein Da Pibor Su Daina...

0
Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir ya ce gwamnatin sa ba zata kara jibge jami’an tsaro masu shiga tsakanin rikicin kabilanci idan yaki ya...

Zaman Lafiya: Shugabanin Kasashen Yankin Afrika Ta Tsakiya Na Taro A...

0
Shugabanin kasashen yankin Afrika ta tsakiya na gudanar da taron su a Luanda dake babban birnin kasar Angola da nufin samar da zaman lafiya...

Shekarar 2020: Kungiyar RSF Ta Yi Allah Waddai Da Kisan ‘Yan...

0
Kungiyar ‘yan jaridun kasa da kasa ta Reporters Without Borders ta koka da yadda ‘yan jaridu 50 suka rasa rayukansu cikin shekarar da muke...

Yaki Da Manyan Laifuka: ‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Ƙungiyar Asiri...

0
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta kama aƙalla mutum 15 bisa zargin su da zama ƙungiyoyin asiri da kuma ta'addanci a jihar.Har ila...

Ta’addanci: Boko Haram Ta Halaka Uku Tare Da Garkuwa Da 40...

0
Majiyar kamfanin dillancin labaran kasar Faransa (AFP) ya ruwaito cewa wasu maharan da ake kyautata zaton Boko Haram ne sun kashe mutum uku (masu...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Ɗan Kasuwa Tare Da Ƙona Motar...

0
Wasu ‘yan bindiga sun sace wani ɗan kasuwa tare da ƙone motar ‘yan sanda a garin Minjibir da ke jihar Kano.Rahotanni sun nuna cewa,...

Gargadi: Akwai Yiwuwar Kai Hare-Hare A Lokacin Bukukuwan Kirsimeti — DSS

0
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta gargaɗi ‘yan Nijeriya su yi taka tsan-tsan a lokutan bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara, domin akwai...
Sojoji Sun Kashe Mahara Sama Da 100 A Dazuzzukan Zamfara Da Katsina

Artabu: Dakarun Soji Sun Kashe ‘Yan Bindiga A Benue, Sun Samo...

0
Dakarun rundunar sojin Nijeriya, sun kashe wasu da ake zaton ‘yan bindiga ne tare da kwato makamai.A cikin wata sanarwa da jami’in yada labarai...

Kuma Dai: Jami’an Tsaron Nijeriya Sun Gaza Kare Matafiya — Zulum

0
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya ce akwai sauran aiki a gaban jami’an tsaro na kare lafiya da dukiyoyin al’ummaZulum ya bayyana haka...
Ba Za Mu Fasa Shirin Binciken Matafiya Su Nuna Katin Shaida Ba - Buratai

Ta’addanci: Za Mu Ga Bayan Masu Garkuwa Da Mutane Don Neman...

0
Shugaban rundunar sojojin Nijeriya Janar Tukur Yusuf Buratai, ya umurci sojojin da ke fage daga cewa kada su daga kafa har sai sun ga...
‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane Uku A Jihar Katsina

Hare-Hare: An Kashe Mutane 349 Cikin Wata Guda A Nijeriya —...

0
Akalla mutane 349 aka kashe sakamakon munanan hare-haren da aka kaddamar a cikin watan Nuwamban da ya gabata a sassan Nijeriya kamar yadda wani...

Tsaro: Sojojin Nijeriya Sun Ceto Mutane 10 Da Aka Yi Garkuwa...

0
Dakarun rundunar sojin Nijeriya ta Operation Hadarin Daji, sun ceto mutane 10 da ‘yan fashi su ka yi garkuwa da su a Jihar Zamfara.Mai...

Zargi: Hukumomin Kamaru Sun Ce ‘Yan Kasuwa Da ‘Yan Siyasar Kasar...

0
Gwamnatin Kamaru ta ce ta gano shaidar da ke nuni da cewar mayakan kungiyar boko haram sun yi nasarar kutsa kai cikin kasar da...

Wata Sabuwa: ‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Shugaban Karamar Hukuma A...

0
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon shugaban Karamar Hukumar Olamaboro ta Jihar Kogi Isaac Emmanuel Ekpa.Makusantantan sa sun bayyana cewa an dauke...

Ta’addanci:’Yan Bindiga Sun Sace Hakimi Bayan Kashe ‘Yan Banga A Neja

0
‘Yan bindiga sun kashe wasu ‘yan banga 3,wadanda ke kokarin hana su sace wani hakimi a karamar hukumar Rafida ke jihar Neja.Mazauna garin sun...

Samar Da Tsaro: Ya Kamata ‘Yan Najeriya Su Gode Wa Buhari–...

0
Mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin yada labarai Femi Adesina, ya ce kamata ya yi ‘yan Najeriya su gode wa shugaba Muhammadu Buhari, saboda...

Boko Haram: Zulum Ya Gana Da Shugaba Deby A Kan ‘Yan...

0
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, da JakadanNijeriya a kasar Chadi Zannah Umar Bukar Kolo, sun hadu dashugaban kasar Chadi Idriss Deby da Jakadan...

Takaddama: An Maka Buhari Kotu Saboda Rashin Sallamar Shugabannin Tsaro

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bukaci shugabaMuhammadu Buhari ya cire duk shugabannin tsaro sakamakongaza samar da tsaro bisa karar sa da aka...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Tawagar Sarkin Kauran Namoda Hari

0
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, ‘yan bindiga sun taretawagar Sarkin Kauran Namoda Manjo Sanusi MuhammadAsha, inda su ka kashe mutane takwas ciki har...
Call To Listen