Hakar Ma’adanai: ku San Mutum Talatin Suka Mutu A Neja
babu tsammanin gano ko da mutum guda da rai cikin masu hakar ma'adanan da kasa ta rufta musu a nejashugaban kungiyar ta kasa...
Kishin Kasa: Sarkin Musulmi Ya Ja Hankalin Jami’An Sojin Najeriya
Mai alfarma Sarkin Musulmi, ya yi kira ga sojojin Nijeriya kada su bari ƙabilanci ya shiga cikin al’amuran su,yana mai cewa hakan na...
Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar FRSC
Shugaban, Bola Tinubu, ya amince da naɗin ACM Mohammed Shehu a matsayin sabon shugaban hukumar FRSC.Cikin wata sanarwa da ta fito daga...
Kalubalen Tsaro: Gwamnonin Jihohin Arewa Sun Yi Yi Ganawa Ta Musamman
Gwamnonin jihohin arewa sun sake bayyana damuwarsu kan salwantar rayukanjama'a dake cigaba da ta'azzara a yankinTaron gwamnonin da ya gudana a birnin Abuja, ya...
Yadda Sojoji Suka Fatattaki ‘Yan Bindiga Tare Da Ceto Mutane 5 Da...
Rundunar sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu tare dakubutar da wasu mutane biyar da aka yi garkuwa da su a jiharZamfara.Rundunar ta sanar...
Ta’Addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Hakimi A Fadar Sa A Jihar...
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Sansani da ke Karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba, Alhaji Abdulmudallib Kankada.Maharan sun shiga fadar hakimin ne da misalin...
Halasta Kuɗin Haram: Kotu Ta Yi Watsi Da Tuhumar Da Ake...
Mai shari'a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya a nan Abuja ya yi fatali da tuhumar halasta kuɗin haram da hukumar EFCC take yi...
Harin Isra’Ila: EU Ta Lafta Sabbin Takunkumai Kan Iran
Shugabannin kasashen EU sun cimma jituwar amincewa da lafta sabbin takunkumai kan Iran game da harin da ta kai Isra’ila a karshen mako.A daren...
Zargin Ayyukan Daba: An Gurfanar Da Mutum 104 A Kotu A...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gurfanar da mutum 104 da ake zargi ƴan daba ne a gaban wasu kotuna da ke unguwar Nomandsland.An...
Fafutukar Kafa Ƙasar Yarabawa: Kotu Ta Tsare Mutum 29 Da Ake...
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa ne...
Cin Amanar Ƙasa: An Kama Wasu Jami’An Tsaron Congo Da Laifi
Sojojin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo sun kama wasu sojoji da jami'an 'yan sanda da ake zargi da aikata laifin cin amanar kasa.Babban hafsan tsaron ƙasar...
Harin Sama: Sojin Saman Nijeriya Sun Hallaka Manyan Dakarun Boko Haram...
Rundunar sojojin saman Nijeriya, ta yi nasarar kashe manyan ‘yan ta’adda Ali Dawud, da Bakurah Fallujah, da Mallam Ari, da wasu 30 a Jihar...
Sako Dalibai: Najeriya Ta Yi Iƙirarin Kuɓutar Da Mutane Dubu 1...
Mai ba shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu, yace gwamnatin tarayya a baya-bayan nan ta kuɓutar da mutane sama da dubu 1...
Alaƙa Da ‘Yan Fashi: Gwamnatin Katsina Ta Rufe Wasu Gidajen Mai...
Gwamnatin jihar Katsina ta rufe wasu gidajen mai da ake zargi da hannu wajen sayar wa ‘yan fashin daji man fetur.Hakan ya zo ne...
Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...
Kin Jinin Isra’Ila: Wasu Amurkawa Sun Yi Wa Biden Da Obama...
Masu zanga-zangar adawa da matakin da Isra’ila ke dauka kan Gaza sun kutsa kai babban dakin taron da shugaban Amurka Joe Biden ke gudanar...
Ibtila’i: Guguwa Ta Halaka Mutum Uku A Taraba, Ɗaya A Nassarawa
Mutum uku sun rasa rayukan su a garin Takum da ke jihar Taraba sakamakon wata guguwa da ta faru sau biyu cikin kwana biyu.Rahotanni...
Kisan Soji 17: Rundunar Sojin Najeriya Na Zargin Sarakunan Delta Da...
Babban hafsan tsaro na Najeriya, janar Christopher Musa, ya ce sarakunan gargajiyar yankin Okuama da makwabta da ke jihar Delta, na da hannu a...
Rashin Shaida: Kotu A Barno Ta Bada Umurnin Sakin Mutum 313...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Borno ta bayar da umarnin sakin mutane akalla 313 da ake zargin ƴan ta’adda ne da...
Zargin Wulaƙanta Naira: EFCC Ta Kama Bobrisky
Hukumar hana zambar kudi da karya tattalin arzikin kasa EFCC ta kama Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky saboda zargin sa da...


































































