18.3 C
Kaduna
Monday, December 8, 2025
Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 2
Tsaro

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 Tare Da Kona Gidaje A...

0
Rahotanni daga jihar Filato na cewa, an kashe aƙalla mutane 10, tare da ƙone gidaje a wani hari da ‘yan bindiga su ka kai...

Tsaro: Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’Adda 12 A Sambisa, Zamfara Da...

0
Dakarun Sojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’addan Boko Haram 12 a dajin Sambisa da ke Jihar Borno, da kuma wasu mahara a Zamfara da...

Gwamnatin Tarayya Na Duba Yuwuwar Saka Dokar Ta-Ɓaci A Jihar Anambara

0
Gwamnatin taraya ta nuna Al’amun cewa mai yuwuwa ta sanya dokar ta-ɓaci a jihar Anambra dake kudu maso gabashin ƙasar nan idan aka ci...

Karin Albashi: Helkwatar Hukumar Soji Ta Kasa Ta Ce Ba A...

0
Helkwatar hukumar soji ta kasa, ta ce sabon karin albashin ma’aikata da gwamnatin tarayya ta kaddamar bai hada da ma’aikatan hukumar sojin Nijeriya ba.Hukumar ta maida martani...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Jami’an Hukumar Bada...

0
Wasu gungun ‘yan bindiga, sun bude wuta a kan wasu jami’an hukumar bada agajin gaugawa, inda su ka yi awon gaba da mutane hudu daga cikin...

Rikici Na Kara Kazanta Tsakanin Armenia Da Azerbaijan

0
Mataimakin ministan harkokin wajen Armenia Paruyr Hovhannisyan, ya ce a bayyane ta ke karara taho mu gama tsakanin sojin kasarsa da na Azerbaijan na...

Yaki Da Ta’addanci: Sojoji Sun Kubutar Da Mutane 8 Da Ke...

0
Dakarun Sojin Nijeriya sun yi wa mayakan kungiyar Boko Haram kwantan bauna tare da kwato wasu mutane takwas da ke hannun ‘yan ta’addan.Dakarun...

‘Yan Bindigan Da Su Ka Sace ‘Yan Ɗaurin Aure Sun Buƙaci...

0
‘Yan bindigar da su ka sace ‘yan ɗaurin aure a hanyar Sokoto zuwa Gusau, sun buƙaci a biya naira miliyan 145 a matsayin kuɗin...

Garkuwa Da Mutane: Mahara Sun Sace Kwamishina a Jihar Benuwe

0
Wasu mahara sun sace kwamishinan gidaje da raya karkara na jihar Benuwe, Ekpe Ogbu.Mai taimaka wa gwamnan jihar kan harkokin tsaro kanar Paul Hemba...

Gwamnatin Kaduna Ta Dage Dokar Datse Hanyoyin Sadarwa

0
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ɗage dokar hana amfani da hanyoyin sadarwa na tsawon watanni uku da ta sa a wasu kananan hukumomi tun cikin...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kai Mummunan Hari Kaduna, Sun Sace...

0
Akalla mutane 36 ne aka ruwaito an yi garkuwa da su, a wani hari da ‘yan bindiga su ka kai wasu kauyuka hudu da...

Tsaro: An Fara Siyasantar Da Kashe-Kashen Da Ke Aukuwa A Kaduna...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce babu wani lamari mai muhimmanci da gwamnatin sa ke fafutukar tabbatarwa a halin yanzu face kawo karshen ta’addanci,...
Sojan Nijar 89 Ne Su Ka Mutu A Harin Shinagodar

Harin Ta’addanci: An Saka Dokar Ta-Ɓaci A Jihar Tillabery Dake Nijar

0
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou ya jagoranci taron gaggawa na kwamitin tsaro na ƙasar inda suka tattauna kan matsalolin tsaro a ƙasar musaman a Jihar...

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji 23 A Katsina

0
Wani harin 'yan bindiga ya hallaka sojan Najeriya 23 a kauyen Shimfida na karamar hukumar Jibiya ta jihar, Katsina, yankin da ke fama da...
Dambarwar Filato: An Kama Daya Daga Cikin Masu Hannu A Kisan Janar Alkali

Dambarwar Filato: An Kama Daya Daga Cikin Masu Hannu A Kisan...

0
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta sanar da kama wani gagararren mai laifi da ake zargi da hannu a kisan tsohon shugaban sha’anin mulki a helkwatar rundunar...

Ta’addanci: Mutane 8 Sun Mutu A Hare-Hare A Somaliya

0
Wasu tagwayen hare-haren kunar bakin wake sun kashe mutane da dama a kasar Somaliya. Mayakan al-Shabaab sun dauki alhakin harin kunar bakin wake da ya...

Burkina Faso: Sojoji Sun Sanar Da Kwace Mulki

0
Sojoji a Burkina Faso sun sanar da kwace mulki a kasar da ke yammacin Afirka, bayan boren da wani gungu daga cikinsu ya jagoranta...

Shirin 2023: Bayan Ganawa Da Gwamnoni Osinbajo Ya Gayyaci ‘Yan Majalisun...

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, zai gana da‘yan majalisar wakilai na jam’iyyar APC.Osinbajo dai ya gayyaci ‘yan majalisun ne zuwa babban dakintaro na...
Abubakar Shekau, Shugaban Kungiyar Boko Haram

Kisan Manoman Zabarmari: Boko Haram Ta Dauki Alhakin

0
Kungiyar Boko Haram ta fitar da wani sabon faifen bidiyo da take bayyana cewa ita ke da alhakin kai hari tare da hallaka manoman...

Dakile Kai Hari: Sojoji Sun Fatattaki Mayakan ISWAP A Jihar Sakkwato

0
Sojojin Najeriya sun fatattaki mayakan kungiyar ISWAP da suka kaddamar da wani hari a yankin Sabon Birni na Jihar Sakkwato.Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Tambuwal,...
Call To Listen